Music Rarara Jamil Jadda Ado Gwanja Ibrahim Yala Baba A Tantace Gida, Sabuwar Waka

Assalamu alaikum Masoya Wakokin Siyasa Da Masoyan Mawakan Siyasa Baki Daya Barakan Ku Da Zuwa Wannan Zaure Namu Na PressHausa.com Zauren Dake Kawo Muku Sababbin Wakokin Siyasa Daban Daban.

A Yau Ma Muna Dauke Da Wata Sabuwar Wakar Siyasa Da Mawakan APC Suka Rera Zuwaga Baba Buhari Da Gwamnan Jahar Kano Dr Umar Abudulahi Ganduje Katimul Islam.

A Cikin Wakar Zakuji Muryoyin Mawakan Kamar Haka:-

(1) Rarara

(2) Jamil Jadda Garko

(3) Ado Gwanja

(4) Aminu Afandaj

(5) Ibrahim Yala

Da Dai Sauran Su Duk A Cikin Wakar Tasu, Ga Wakar Nan Kasa Kusha Sauro Lafiya.

Download Music Now

Source: PressHausa


Want More Trending Music? Click Here

Leave a Reply